Ezekiel 11:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
na kuwa faɗa wa masu zaman bautan dukan abin da Ubangiji ya nuna mini.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا كُوَ ڢَطَا وَیَنْ ذَمَنْ بَوْتَا دُكَنْ أَبِنْدَ يَهْوٜىٰهْ يَنُونَ مِنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na faɗa wa 'yan zaman talala dukan abin da Ubangiji ya nuna mini.