Ezekiel 11:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ruhun Ubangiji ya sauko a kaina, ya kuma faษa mini in ce, โGa abin da Ubangiji yana cewa, haka kuke cewa, ya gidan Israโila, amma na san abin da yake a zuciyarku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฑููุญู ููููููููฐูู ููุณููููููุงู ุนูููููููุ ููุซูููฐ ู
ููู ุงูููู ฺขูุทูุง ู
ูุณู ยซุงููููุฌููู ููููููููฐูู ุ ุงููุจูููุฏู ููููููฐูููู ุชูููุงูู ุนูููููุ ููุณูููุ ููุง ููู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุบูู
ูุง ููุง ุณููู ุงููุจูููุฏู ููุดูุบู ุซููููู ุฐููุซูููุงุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Ruhun Ubangiji ya sauko a kaina, ya ce mini, โKa ce, โIn ji Ubangiji, haka kuke tunani, ku mutanen Isra'ila, gama na san abin da yake cikin zuciyarku.