Ezekiel 11:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun kashe mutane da yawa a wannan birni kuka kuma cika titunanta da gawawwaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ููุดูููฐ ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุนูุซููููู ุจูุฑููููููููุ ูููู ุซููู ุชููุชููููู ุจูุฑููููู ุฏู ุบููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun kashe mutane da yawa a wannan birni, har kun cika titunansa da gawawwaki.โ