Ezekiel 11:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œSaboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa gawawwakin da kuka zubar a can su ne naman, wannan birni kuwa ita ce tukunya, amma zan kore ku daga cikinta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽุŒ ุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุบูŽูˆูŽูˆู‘ูŽูƒูู†ู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ุดูู…ู’ฺขูุทูŽุง ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุจูุฑู’ู†ู ุณููˆู†ูœู‰ูฐ ู†ูŽุงู…ูŽู†ู’ุŒ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุชููƒูู†ู’ูŠูŽุฑู’ุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูƒููˆ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ูุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ุธูุจูŽุฑู’ ุฏูŽูƒููˆ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œDomin haka Ubangiji Allah ya ce, โ€˜Gawawwakin da kuka shimfiษ—a a cikin birnin su ne naman, birnin kuwa shi ne tukunya mai ษ“ararraka, amma za a fitar da ku daga cikinsa.