Ezekiel 12:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka ce musu, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa wannan abin da Allah ya yi magana a kai ya shafi sarki a Urushalima da kuma dukan gidan Isra’ila waɗanda suke a can.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ ڢَا، سَيْكَثٜىٰ مُسُ، ‹إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، وَنَّنْ سَڧُواْ يَشَاڢِ سَرْكِنْ عُرُوشَلِيمَ دَ دُكَنْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ ثِكِنْتَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ce musu, ni Ubangiji Allah na ce, ‘Wannan jawabi ya shafi shugabannin Urushalima da dukan mutanen Isra'ila, waɗanda suke cikinta.’