Ezekiel 12:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan warwatsa dukan waɗanda suke kewaye da shi a dukan fuskokin iska, ma’aikatansa da dukan rundunoninsa, zan fafare su da takobin da aka zāre.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ وَاڟَرْدَ دُكَنْ وَطَنْدَ سُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَشِ، وَتُواْ مَاسُ تَيْمَكُوانْسَ دَ سُواْجُواْجِنْسَ دُكَ؞ ذَنْ ذَارُواْ تَكُواْبِے إِنْبِيسُ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan warwatsa dukan waɗanda suke kewaye da shi, masu taimakonsa da sojojinsa ko'ina. Zan zare takobi in runtume su.