Ezekiel 12:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ษan mutum, kana zama a cikin mutane masu tawaye, Suna da idanun gani amma ba sa gani, suna da kunnuwan ji amma ba sa ji, gama โyan tawaye ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุง ูููู ุทููู ู
ูุชูู
ูุ ูููู ุธูููููููฐ ุงฺูููููููุฑู ุฌูู
ูุนู ู
ูุงุณู ุชูุงููููููฐุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุฏู ุงููุฏูุงูููู ุบูููุ ุนูู
ููุง ุจูุงุณู ุบูููุ ุณูููุฏู ูููููููููุฌูุ ุนูู
ููุง ุจูุงุณูุฌูุ ุบูู
ูุง ุณูู ุฌูู
ูุนูุซูููฐ ู
ููู ุชูุงููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โฦan mutum, kana zaune a tsakiyar gidan 'yan tawaye da suke da idanun gani, amma ba sa gani, suna da kunnuwa na ji, amma ba sa ji, gama su 'yan tawaye ne.