Ezekiel 12:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ɗan mutum, mene ne wannan karin magana da kuke da shi a ƙasar Isra’ila mai cewa, ‘Kwanaki suna ta wucewa, wahayi bai gudana ba’?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، مٜىٰنٜىٰنٜىٰ مَعَنَرْ وَنَّنْ كَرِنْ مَغَنَرْ دَ عَكٜىٰ ڢَطَا عَڧَسَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ ثٜىٰوَ ‹ݣُونَكِے سُنَ تَوُثٜىٰوَ بَ كُواْ رُعُيَ طَيَ وَدَّ تَثِكَ؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ɗan mutum, mene ne wannan karin magana da ake faɗa a ƙasar Isra'ila cewa, ‘Kwanaki suna ta wucewa, wahayi bai gudana ba”?