Ezekiel 12:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaboda haka ษan mutum, ka tattara kayanka don zuwa zaman bauta, ka tashi da rana suna gani ka ฦaura a inda kake zuwa wani wuri. Mai yiwuwa za su gane, ko da yake su gidan โyan tawaye ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฏููุงูู
ููู ูููููููุ ููุง ูููู ุทููู ู
ูุชูู
ูุ ุณููู ููุดูุฑููู ููุงูููู ฺงูููุฑูุ ฺููงูููุฑู ุงููุฑู ุชูุชฺูขููู ุจูููุชูุงุ ุณููู ููุชูุงุดู ุฏู ุฑูุงูู ุงููุนูุฏููุงููุณูุ ุดูุฑููู ููุงูููู ฺงูููุฑู ุงููุฑููู ููุชฺูขููู ุจูููุชูุง ุงููุนูุฏููุงููุณูุ ููุชฺูงูููู ุฐูุงุณู ุบููู ุณูุบูุงููููฐุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุณูู ุฌูู
ูุนูุซูููฐ ู
ููู ุชูุงููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka, ษan mutum sai ka shirya kaya don zuwa zaman talala, sa'an nan ka tashi da rana a kan idonsu. Za ka ฦaura daga wurinka zuwa wani wuri a kan idonsu, watakila za su gane, cewa su 'yan tawaye ne.