Ezekiel 12:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da rana, yayinda suke kallo, ka fid da kayanka da ka tattara don zuwa zaman bauta. Saโan nan da yamma, yayinda suke kallo, ka fita kamar yadda mutane masu tafiyar zaman bauta sukan yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ฺขูุชูุฑูุฏู ููุงูููููู ฺููงูููุฑู ุฏู ุฑูุงูู ุงููุนูุฏููุงููุณูุ ููู
ูุฑู ููุงูููู ุชฺูขููู ููุฐูู
ููู ุจูููุชูุงุ ูููู ูููููู ููู
ู ุฐูุงูู ฺขูุชู ุฏู ููู
ูู ุงููุนูุฏููุงููุณูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ูุชูููููฐ ู
ูุงุณู ุชฺูขููู ุจูููุชูุง ุณูููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka fitar da kayanka da rana a kan idonsu, kamar kayan mai tafiyar zaman talala. Kai kuma da kanka za ka tafi da maraice a kan idonsu, kamar yadda mutane masu tafiyar zaman talala sukan yi.