Ezekiel 12:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sa su a kafaɗarka yayinda suke kallo ka kuma fitar da su da dare. Ka rufe fuskarka don kada ka ga ƙasar, gama na mai da kai alama ga gidan Isra’ila.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ عِدُوانْسُ ذَاكَ طَوْكِ كَايَنْ، كَسَا عَكَڢَطَرْكَ، سَعَنً كَبِے ثِكِنْ دُهُ كَتَڢِے دَشِ؞ ذَاكَ رُڢٜىٰ ڢُسْكَرْكَ دُواْمِنْ كَدَ كَغَ ڧَسَرْ، غَمَا نَا مَيْشٜىٰكَ عَلَمَ غَ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A gabansu za ka ɗauki kayan, ka saɓa shi a kafaɗarka, ka tafi da shi da dare. Za ka rufe fuskarka don kada ka ga ƙasar, gama na maishe ka alama ga jama'ar Isra'ila.”