Ezekiel 12:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na yi kamar yadda aka umarce ni. Da rana na fitar da kayana da na tattara don zuwa zaman bauta. Saโan nan da yamma na huda katanga da hannuwana. Na kwashe kayana da dare, na ษauke su a kafaษuna yayinda suke kallo.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงูููููู ููุฏูู ุนููู ุนูู
ูุฑูุซูููฐููุ ฺููขูุชูุฑูุฏู ููุงููุงูู ุฏูุฑูุงููุ ููู
ูุฑู ููุงูููู ฺงูููุฑู ุงููุฑููููุชฺูขููู ุจูููุชูุงุ ุฏู ููู
ูู ููู
ู ูููููุฏู ุฑูุงู
ู ุชูุซููููู ููุชูููโุบูุฑู ุฏู ุญููููููููุ ุงูู ุนูุฏููุงููุณูุ ฺููขูุชูุฑูุฏู ููุงููุงูู ุนูุซููููู ุฏูููุ ุงููููุทูููููููฐ ุฏูุดู ุนฺูููขูุทูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuwa yi kamar yadda aka umarce ni. Na fitar da kayana da rana, kamar kayan mai tafiyar zaman talala. Da maraice na huda katanga da hannuwana, sa'an nan na fita da duhu, ina ษauke da kayana a kafaษa, a kan idonsu.