Ezekiel 13:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da katangar ta fāɗi, mutane ba za su tambaye ku ba cewa, “Ina shafen farar ƙasar da kuka yi mata?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَشٜىٰ! سَعَدَّ كَتَنْغَرْ تَڢَاطِ، لَلَّيْ مُتَنٜىٰ ذَاسُيِ تَمْبَيَ سُثٜىٰ، ‹إِنَا ڢَرَرْ ڧَسَرْدَ عَكَ شَاڢٜىٰ كَتَنْغَرْ دَ عِتَ؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da garun ya faɗi, ashe, ba za a tambaye ku ba cewa, ‘Ina shafen farar ƙasar da kuka yi masa?’