Ezekiel 13:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan rushe katangar da kuka shafe da farar ฦasa zan baje ta har ฦasa saboda tushenta zai tsaya tsirara. Saโad da ta fฤษi, za a hallaka ku a cikinta; kuma za ku san cewa ni ne Ubangiji Mai Iko Duka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ุฑูุดูููฐ ููุชูููโุบูุฑู ูููู ููุฏูู ููู ุงูููููุจูุงูููู ฺงูุถูููุง ูููู ุดูุงฺขูููฐุชู ุฏู ฺขูุฑูุฑู ฺงูุณูุงุ ุฐููู ุฑูุดูููฐุชู ุญูุฑู ฺงูุณูุงุ ุนูุจูุฑู ุชููุดูููฐูู ุงูู ฺขููููุ ุณูุนูุฏูู ููุชูููโุบูุฑู ุชฺูขูุงุทู ุฐูุงุชู ููููููุงููุ ุญููู ูููู ุฐูุงูู ุณููู ุซูููฐูู ููููููฐ ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan rushe garun da kuka shafe da farar ฦasa. Za a baje shi, a bar tushen a fili. Za ku halaka a tsakiyarsa sa'ad da ya fฤษi, za ku kuwa sani ni ne Ubangiji.