Ezekiel 13:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka zan aukar wa katangar da hasalata da kuma a kan waɗanda suka yi shafenta da farar ƙasa. Zan ce muku, “Katangar ta fāɗi haka kuma mutanen da suka shafe ta da farar ƙasa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ ذَنْ ظُبَ ڢُشِنَ عَكَنْ كَتَنْ‌غَرْ دَ كُمَ عَكَنْ وَطَنْدَ سُكَ شَاڢٜىٰتَ دَ ڢَرَرْ ڧَسَا؞ ذَنْ كُمَ ڢَطَا مُكُ ثٜىٰوَ كَتَنْ‌غَرْ تَٻَثٜىٰ دُكْ دَ وَطَنْدَ سُكَ شَاڢٜىٰتَ دَ ڢَرَرْ ڧَسَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ta haka zan aukar da hasalata a kan garun, da a kan waɗanda suka shafe shi da farar ƙasa. Sa'an nan zan faɗa muku, cewa garun ya faɗi tare da waɗanda suka shafe shi da farar ƙasa.