Ezekiel 13:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“To, ɗan mutum, ka kafa idonka a kan ’yan matan mutanenka waɗanda suke annabci bisa ga ra’ayinsu. Yi annabci a kansu
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَيْ ڢَا طَنْ مُتُمْ، كَطَوْرَ ڢُسْكَ تَيِنْ غَابَادَ مَتَ مَاسُ يِنْ أَنَّبْثِ بِسَغَ تُنَانِنْ ذُوثِيَارْسُ؞ كَيِ أَنَّبْثِ عَكَنْسُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kai kuwa ɗan mutum, sai ka ɗaure wa matan mutanenka fuska, waɗanda suke annabci bisa ga son zuciyarsu. Ka yi annabci a kansu,