Ezekiel 13:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ka kuma ce, โGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa kaiton matan da suke ษinka kambuna a hannuwansu suna kuma yin gyale masu tsawo dabam-dabam wa kawunansu don su farauci mutane. Za ku farauci rayukan mutanena ku bar naku?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐุ โนุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ููููุชููุงูููู! ููู ู
ูุงุชูุงููุฏู ูููู ุทูููุฑู ูููู ุงูู ุญูููููููู ูููุงูููุ ูููู ุดูุฑููู ููุงูููู ููููููปู ุฏููุงูู
ููู ูููุงูููููููฐ ู
ูุชูู
ู ุจูุณูุบู ฺูููููุณู ุฏููุงูู
ููู ุงูู ฺขูุฑูููุซู ุฑูุงูููููู ู
ูุชูููููฐูู! ุจูุงููููุฏู ูููู ฺขูุฑูููุซู ุฑูุงูููููู ู
ูุชูููููฐููุ ูููู ฺูู
ูููู ุฐูุงูู ููููุงููููฐ ููุงูู ุฑูุงููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ka ce, โUbangiji Allah ya ce, kaiton matan da suke ษinka wa mutane kambuna, suna yi wa mutane rawunan dabo bisa ga zacinsu don su farauci rayukan mutane. Za ku farauci rayukan mutanena, sa'an nan ku bar rayukan waษansu don ribar kanku?