Ezekiel 13:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ku ga wahayin ƙarya kuka kuma faɗa yin duban ƙarya sa’ad da kuka ce, “ Ubangiji ya furta,” ko da yake bai yi magana ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَ رُعُيَرْ ڧَضْيَا كُكَ غَنِبَ؟ بَدُوبَانْ أَنَّبْثِنْ ڧَضْيَا كُكَيِ سَعَدَّ كُكَثٜىٰ، ‹إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ،› كُواْدَيَكٜىٰ نِے بَنْ يِمَغَنَبَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wahayin ƙarya ne kuka gani, kuna yin duban ƙarya, sa'ad da kuke cewa, ‘Ubangiji ya faɗa,’ ko da yake ni Ubangiji ban faɗa ba.