Ezekiel 13:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hannuna zai yi gฤba da annabawan da suke ganin wahayin ฦarya suna kuma yin duban ฦarya. Ba za su kasance cikin taron mutanena ba, ba kuwa za a rubuta su a littafin gidan Israโila ba, ba za su shiga ฦasar Israโila ba. Ta haka za ku san cewa ni ne Ubangiji Mai Iko Duka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููููู ุฐููู ููุบูุงุจูุงุฏู ุงูููููุจูุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุบููููู ุฑูุนูููุฑู ฺงูุถูููุงุ ุณูููููฐูููู ุฏููุจูุงูู ฺงูุถูููุงุ ุจูุฐูุงุณู ููุณูููุซูููฐ ุซููููู ุชูุงุฑููุงูู ุฌูู
ูุนูุชูุจูุ ุจููููู ุฐูุงุนู ุฑูุจููุชู ุณููููููููฐููุณู ุนูุซููููู ููุชฺููขููู ููุณฺููขููู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุ ุจูุฐูุงุณู ุดูุบู ฺงูุณูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุ ุชููููู ุฐูุงูู ุณููู ุซูููฐูู ููููููฐ ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ikona zai yi gฤba da annabawan da suke ganin wahayin ฦarya, waษanda suke kuma yin duban ฦarya. Ba za su kasance cikin taron mutanena ba, ba kuwa za a rubuta su a littafin mutanen Isra'ila ba, ba za su shiga ฦasar Isra'ila ba. Za ku kuwa sani, ni ne Ubangiji Allah.