Ezekiel 14:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su ษauki hakkin laifinsu annabin zai zama mai laifi daidai da wanda ya zo neman shawararsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุณู ูููู ุทููููู ุงููููุญููููู ฺููููขูููุณูุ ููุชููุงู ุงููููุญููููู ฺููููขููู ุงูููููุจูููุฏู ุงููููุญููููู ฺููููขููู ู
ููู ุฐูููุง ููุฑูููุณูุ ุฏููุงูู
ููู ุชูู
ูุจููู ุฏููู ุทููู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su ษauki alhakin hukuncinsu, wato hukuncin annabin, da hukuncin mai yin roฦonsa duk ษaya ne,