Ezekiel 14:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan yi gฤba da mutumin in kuma sa ya zama misali da kuma abin karin magana. Zan ware shi daga mutanena. Saโ€™an nan za ku san cewa ni ne Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ ุทูŽูˆู’ุฑูŽ ฺขูุณู’ูƒูŽ ุชูŽูŠูู†ู’ ุบูŽุงุจูŽุงุฏูŽ ู…ูุชูู…ูู†ู’ุž ุฐูŽู†ู’ุณูŽุง ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ุนูŽู„ูŽู…ูŽ ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ู…ูุตูŽุงู„ูุŒ ุงู•ูู†ู’ูƒูู…ูŽ ูƒูŽูˆูŽุฑู’ ุฏูŽุดู ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุชูŽุž ุชูŽู‡ูŽูƒูŽ ุฐูŽุงูƒู ุณูŽู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ู†ูู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan yi gฤba da mutumin nan, zan sa ya zama abin nuni, da abin karin magana, in datse shi daga cikin mutanena, za ku kuwa sani ni ne Ubangiji.