Ezekiel 15:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An taɓa ɗaukan itacensa an yi wani abu mai amfani? Akan yi maratayi da ita da za a rataya wani abu a kai?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَ سَامِ كَتَكُواْ دَغَ ثِكِنْسَ وَنْدَ ذَاعَيِ وَنِ أَبُ دَشِ؟ ذَاعَ عِيَ سَامُنْ ڧَرَمِنْ كَتَكُوانْ دَ ذَاعَ كَڢَ عَبَنْغُواْ أَ رَاتَيٜىٰ وَنِ أَبُ عَكَيْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a sami itace a cikin kuranga a yi aiki da shi? Ko kuwa mutane za su iya samun maratayi a cikinta don su rataye kaya?