Ezekiel 15:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan kuma a jefa ta cikin wuta, wuta kuma ta cinye kowane gefe ta kuma babbaka tsakiyarta, tana da amfani don yin wani abu kuma?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ุนููู ู
ูููุฏูุดู ุงููุชูุงุซูููฐูู ููุชูุงุ ุจูุงููููุฏู ููุชูุง ุชูุซูููููููฐ ููููุณู ุฏู ุบูููุฏูููุณูุ ฺูููููุฑู ููู
ู ููุชูุง ุชูุชููปูุ ุงููุชูุงุซูููฐูู ููููุฏู ุงููู
ฺูขูุงูู ุฏููุงูู
ููู ูููู ูููู ุงููุจู ููู
ู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, akan sa ta a wuta. Sa'ad da wutar ta cinye kanta da gindinta tsakiyarta kuma ta babbake, tana da amfani don yin wani aiki kuma?