Ezekiel 15:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ba ta da amfanin wani abu saโad da take cikakkiya, balle bayan da wuta ta babbake ta, za a iya yin amfani da ita?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูู
ูุงุ ูููุงูููุซููู ุฏูููููููฐ ูููู ุซููููููููฐุ ุจูุงุดูุฏู ูููู ุงููู
ฺูขูุงููุ ููููุฐู ุฏู ููุชูุง ุชูุซูููููููฐ ุชฺูงููุงูููููฐุ ุฐููู ุฐูู
ู ุฏู ูููู ุงููู
ฺูขูุงูู ููู
ู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi ma, lokacin da take cikakkiya, ba ta da wani amfani, balle bayan da wuta ta babbake ta, za a iya yin amfani da ita?