Ezekiel 15:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œSaboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa kamar yadda na ba da itacen kuringa a cikin itatuwan kurmi ya zama itacen wuta, haka zan sa mazaunan Urushalima su zama.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ู’ุฌูู†ู ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุญูŽฺงููŠฺงูŽ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูƒูŽุชูŽูƒููˆุงู†ู’ ุงู•ูุชูŽุงุซูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูู†ูŽุจูู†ู’ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุนูุชูŽุชููˆูŽู†ู’ ูƒูุฑู’ู…ูุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽู…ูŽูŠู’ุฏูŽุดู ุงู•ูุชูŽุงุซูœู‰ูฐู†ู’ ูˆูุชูŽุงุŒ ุญูŽูƒูŽู†ูŽู†ู’ ุฐูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ุฏูŽ ู…ูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽู†ู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œDomin haka, ni Ubangiji Allah na ce, kamar itacen kurangar inabi a cikin itatuwan kurmi, wanda na sa ya zama itacen wuta, haka zan sa mazaunan Urushalima su zama.