Ezekiel 16:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na rufe ki da rigar da aka yi wa ado na kuma sa miki takalman fata. Na sa miki riga ta lilin mai kyau na kuma rufe ki da riguna masu tsada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَسَا مِكِ رِغَا مَيْ أَدُوانْ سَاڧَ دَ تَاكَلْمِ مَيْݣَوْ؞ نَكُمَيِ مِكِ لُلُّٻِ نَلِيلِنْ مَيْݣَوْ دَ ذَنُّوَ مَاسُ ڟَادَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na sa miki rigar da aka yi wa ado, na kuma sa miki takalmin fata, na yi miki ɗamara da lilin mai kyau, na yi miki lulluɓi da siliki.