Ezekiel 16:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kika kuma ɗauki kayan ado masu kyau da na ba ki, kayan adon da aka yi da zinariya da azurfa, kika yi wa kanki gumakan maza kika kuma yi ta yin karuwanci da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كِنْ كُمَ طَوْكِ ݣَوَوَنْ كَايَنْ أَدُوانْكِ، أَدُوانْكِ نَظِينَارِيَتَ دَ أَظُرْڢَتَ وَطَنْدَ نَبَاكِ، كِنْيِ وَكَنْكِ صِڢُّواْڢِ نَمَظَا، كِنْ يِكَارُوَنْثِ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kin kuma ɗauki kayan adonki na zinariyata da azurfata waɗanda na ba ki, kin yi wa kanki siffofin mutane don ki yi karuwanci da su.