Ezekiel 16:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A kowane titi kin gina ɗakin tsafi kika kuma wulaƙanta kyanki, kina miƙa jikinki da ƙarin fasikanci ga duk mai wucewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كِنْ غِنَا وُرِنْ سُجَّدَ دُواْمِنْسُ عَكُواْوَثٜىٰ ݣُونَ تَتِيتِ؞ كِنْ مَيْدَ دَرَجَرْكِ أَبِنْ ڨَمَ، كِنْ بُوطٜىٰ ڟِرَيْثِنْكِ غَ كُواْوَنٜىٰ مَيْ وُثٜىٰوَ كِنْ كُمَ ڧَارَ يَوَنْ كَارُوَنْثِنْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kika kuma gina ɗakin tsafi a kowane titi. Kin waƙala darajarki, kin ba da kanki ga kowane mai wucewa, ta haka kika yawaita karuwancinki.