Ezekiel 16:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kin kuma yi karuwanci da Assuriyawa, domin ba kya ƙoshi; kai ko bayan wannan, ba ki ƙoshi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كِنْ كُمَيِ كَارُوَنْثِ دَ أَسُّرِيَاوَا دُواْمِنْ بَاكِ ڧُواْشِبَ؞ كِنْيِ كَارُوَنْثِ دَسُو، دُكْدَهَكَ بَيْ إِشٜىٰكِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kin kuma yi karuwanci da Assuriyawa domin ba ki ƙoshi ba. Kin yi karuwanci da su duk da haka ba ki ƙoshi ba.