Ezekiel 16:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ka ce, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa wa Urushalima, Asalinki da haihuwarki daga ƙasar Kan’ana ne; mahaifinki mutumin Amoriyawa ne, mahaifiyarki kuma mutuniyar Hitti ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَثٜىٰ، ‹غَا أَبِنْدَ نِے عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا عَكَنْ عُرُوشَلِيمَ، كٜىٰ یَرْ أَرْنَ ثٜىٰ، عَيْنِحِنْ أَصَلِنْكِ دَ وُرِنْ دَ عَكَ حَيْڢٜىٰكِ عَڧَسَرْ كَنْعَنَ نٜىٰ؞ بَابَنْدَ يَحَيْڢٜىٰكِ، مُتُمِنْ أَمُواْرِيَاوَا نٜىٰ، مَامَرْ دَ تَحَيْڢٜىٰكِ مَثٜىٰثٜىٰ دَغَ هِتِّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka faɗa wa Urushalima abin da ni Ubangiji Allah na ce mata.” Ubangiji ya ce, “Asalinki da haihuwarki daga ƙasar Kan'ana ne. Mahaifinki Ba'amore ne, mahaifiyarki kuwa Bahittiya ce.