Ezekiel 16:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka cikin karuwancinki kin sha bamban da saura; babu wanda yake binki saboda alheranki. Ke dai dabam ce, gama kikan biya kuma ba mai biyanki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ حَلِنْكِ يَذَمَ دَبَمْ دَ نَسَوْرَنْ كَارُوَيْ دَيَكٜىٰ بَابُ نَمِجِنْدَ يَنٜىٰمٜىٰكِ دُواْمِنْ يَݣُونَ دَكٜىٰ، بَابُ كُمَ وَنْدَ يَبِيَكِ، كٜىٰثٜىٰ مَيْ بِيَنْسُ؞ دُواْمِنْ حَكَ نَاكِ كَارُوَنْثِنْ دَبَمْ يَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kin yi dabam da sauran mata a cikin karuwancinki, da yake ba wanda ya bi ki don yin karuwanci, ba a ba ki kuɗi, ke ce kike ba da kuɗi, domin haka kin sha bamban.”