Ezekiel 16:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa domin kin zubar da dukiyarki kika bayyana tsiraicinki cikin fasikancinki da kwartayenki, kuma saboda dukan gumakan banƙyamarki, kuma saboda kin ba su jinin ’ya’yansu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، كِنْ مَيْدَ دَرَجَرْكِ أَبِنْ ڨَمَ، كِنْ بُوطٜىٰ ڟِرَيْثِنْكِ غَ مَسُواْيَنْكِ دُواْمِنْ سُݣُونَ دَكٜىٰ؞ كِنْ كُمَ مِيڧَا وَغُمَكَنْكِ مَاسُ بَنْ ڨَمَ جِنِنْ یَیَنْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ubangiji Allah ya ce, da yake kunyarki ta bayyana, an buɗe tsiraicinki cikin karuwancinki, saboda kuma gumakanki, da jinin 'ya'yanki da kika miƙa wa gumakanki,