Ezekiel 16:38 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan hukunta ki da hukuncin matan da suke zina da kuma waษ—anda suke zub da jini; zan kawo hakkin jini na fushina da kuma fushin kishina.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ ุญููƒูู†ู’ุชูŽูƒู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุญููƒูู†ู’ุชูŽ ู…ูŽุงุชูŽุง ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽุซู ุงู”ูŽู…ูŽุงู†ูŽุฑู’ ุนูŽูˆู’ุฑูœู‰ูฐ ุฏูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุธูุจู’ุฏูŽ ุฌูู†ูุž ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฐูŽุงฺขูู†ู’ ฺขูุดูู†ูŽ ุฏูŽ ูƒููŠุดูู†ู’ ฺงูŽูˆู’ู†ูŽุชูŽุŒ ุฐูŽู†ู’ ู‡ูŽู„ูŽูƒูŽุงูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan hukunta ki kamar yadda akan hukunta mata waษ—anda suka ci amanar aure, suka zub da jini. Zan hallaka ki cikin zafin fushina da kishina.