Ezekiel 16:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranar da aka haife ki ba a yanke cibiyarki ba, ba a kuma yi miki wanka don a tsabtacce ki ba, ba a kuma goge ki da gishiri ba ko a naษe ki cikin tsummoki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูููฐ ุฏู ุญฺูููขูููุฑููู ฺขูุงุ ุฑูุงููุฑู ุฏู ุนููู ุญฺูููขูููฐููุ ุจูุนูููููููููฐ ู
ููู ุซูุจูููุฑูููุจูุ ุจูุนูููู
ู ููู
ููู ูููููู ุฏู ุถููู ุฏููุงูู
ููู ุงฺูููุจูุชูุซูููฐููุจูุ ุจูุนูุบููุงูุบูููฐูู ุฏู ุบูุดูุฑูุ ูููุงู ุงูู ููุทูุงูู ุนูุซููููู ฺูู
ูููุงูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Game da haihuwarki kuwa, ran da aka haife ki, ba a yanke cibiyarki ba, ba a kuma yi miki wanka da ruwa don a tsabtace ki ba, ba a kuma goge ki da gishiri ba, ba a naษe ki cikin tsummoki ba.