Ezekiel 16:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su kawo taron jama’a a kanki, waɗanda za su jajjefe ki da dutse su sassare ki gunduwa-gunduwa da takubansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاسُ تَارَ مِكِ تَارُوانْ جَمَعَ سُيِ غَابَادَكٜىٰ، ذَاسُ جٜىٰجّٜىٰڢٜىٰكِ، سُكُمَ يَيَّنْكَاكِ غَٻَ غَٻَ دَ تَكُبَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Za su kuta taron mutane a kanki, za su jajjefe ki da duwatsu, su yayanka ki gunduwa gunduwa da takubansu.