Ezekiel 16:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan fushina a kanki zai huce fushin kishina kuma ya kwanta; zan huce ba kuwa zan ƙara yin fushi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ ذَنْ غَمَ دَ ڢُشِنَ عَكَنْكِ، كِيشِنْ ڧَوْنَتَ ذَاتَ جُويَا دَغَ غَرٜىٰكِ؞ سَعَنً ذَيْسَا إِنْ هُوثٜىٰ، بَذَنْ كُوَ ڧَارَ يِنْ ڢُشِيبَ كُمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan fushina a kanki zai huce, kishina a kanki zai ƙare. Zan huce, ba zan yi fushi ba kuma.