Ezekiel 16:44 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Duk mai yin amfani da karin magana zai faɗi wannan karin magana a kanki cewa, “Kamar yadda mahaifiya take haka ’yar take.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹غَاشِ، دُكْ مَيْيِنْ أَمْڢَانِ دَ كَرِنْ مَغَنَ ذَيْ يِمَغَنَ عَكَنْكِ يَثٜىٰ «كَمَرْ يَدَّ مَامَرْ تَكٜىٰ حَكَ یَرْ تَكٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “Ga shi, duk mai yin amfani da karin magana, zai faɗi wannan karin magana a kanki. ‘Kamar yadda mahaifiya take haka 'yar take.’