Ezekiel 16:50 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Su masu girman kai ne kuma suka aikata abubuwa masu banƙyama a gabana. Saboda haka na kau da su kamar yadda ka gani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ غِرْمَنْ كَيْنٜىٰ سُو دَ مَاسُ عَيْكَتَ أَبُبُوَنْ بَنْ ڨَمَ أَغَبَنَ؞ سَبُواْدَ حَكَ نَكَوَرْ دَسُو سَعَدَّ نَغَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su masu alfarma ne, sun aikata abubuwa masu banƙyama a gabana, saboda haka na kawar da su sa'ad da na gani.