Ezekiel 16:51 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Samariya ba tă aikata ko rabin zunubanki ba. Kin aikata abubuwa masu banƙyama fiye da su, suka kuma sa ’yan’uwanki mata suka zama kamar masu adalci ta wurin dukan waɗannan abubuwa da kika aikata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹سَمَرِيَ كُمَ بَتَ عَيْكَتَ كُواْ رَبِنْ ذُنُوبِنْ دَ كِكَ عَيْكَتَابَ؞ كِنْ عَيْكَتَ أَبُبُوَنْ بَنْ ڨَمَ ڢِيٜىٰدَ نَاسُ، حَرْ مَا كِنْسَا یَنْعُوَنْكِ مَتَ سُنْ ذَمَ كَمَرْ مَاسُ أَدَلْثِے تَوُرِنْ دُكَنْ أَيُّكَنْكِ نَبَنْ ڨَمَ وَطَنْدَ كِكَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Samariya ba ta aikata rabin zunubin da kika aikata ba. Abubuwan banƙyama da kika aikata sun sa 'yan'uwanki sun zama kamar adalai.