Ezekiel 16:53 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Amma fa, zan komo da nasarar Sodom da ’ya’yanta mata da ta Samariya da ’ya’yanta mata, nasararki kuma tare da su,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ وَ عُرُوشَلِيمَ «ذَنْ سَابُنْتَا سُواْدُوامْ دَ یَیَنْتَ مَتَ، إِنْ مَيَرْ مُسُ دَ أَلْبَرْكُنْسُ، إِنْ سَابُنْتَا سَمَرِيَ دَ یَیَنْتَ مَتَ، إِنْ مَيَرْ مُسُ دَ أَلْبَرْكُنْسُ؞ ذَنْ كُمَ مَيَرْ مِكِ دَ أَلْبَرْكُنْكِ تَرٜىٰدَسُو،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce wa Urushalima, “Zan komo da Saduma da Samariya da 'ya'yansu mata daga bauta. Sa'an nan zan komo da ke daga bauta tare da su,