Ezekiel 16:54 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin ki sha ƙasƙancinki ki kuma sha kunyar dukan abin da kika aikata ta wurin ta’azantar da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ كِطَوْكِ كُنْيَرْكِ، كِشَا ڧَسْڧَنْثِ نَدُكَنْ أَبِنْدَ كِكَ عَيْكَتَ؞ تَهَكَ ڧَسْڧَنْثِنْكِ ذَيْ تَعَظَنْتَرْ دَسُو سَبُواْدَ ذُنُوبِنْسُ بَيْ كَيْ نَاكِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don ki sha ƙasƙanci saboda abin kunyar da kika aikata. Ƙasƙancinki zai ta'azantar da 'yan'uwanki mata.