Ezekiel 16:55 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Yan’uwanki kuwa, Sodom da ’ya’yanta mata da Samariya tare da ’ya’yanta mata, za su koma kamar yadda suke a dā; ke kuma da ’ya’yanki mata za ku koma kamar yadda kike a dā.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمٜىٰ دَ یَنْعُوَنْكِ مَتَ، وَتُواْ سُواْدُوامْ دَ یَیَنْتَ مَتَ، ذَاسُ كُواْمَ أَمَڟَيِنْسُ نَدَا؞ سَمَرِيَ كُمَ دَ یَیَنْتَ مَتَ، ذَاسُ كُواْمَ أَمَڟَيِنْسُ نَدَا؞ كٜىٰ كُمَ دَ یَیَنْكِ مَتَ، ذَاكِ كُواْمَ أَمَڟَيِنْكُ نَدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Yan'uwanki mata, wato Saduma da 'ya'yanta mata za su koma kamar yadda suke a dā, Samariya kuma da 'ya'yanta mata za su koma kamar yadda suke a dā. Ke kuma da 'ya'yanki mata za ku koma kamar yadda kuke a dā.