Ezekiel 16:57 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kafin a tone muguntarki. Ko da ma haka, yanzu ’ya’yan Arameyawa mata da dukan maƙwabtanta da kuma ’ya’yan Filistiyawa mata suna miki dariyar, dukan waɗanda suke kewaye da ke da suka rena ki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ بَايَنْدَ عَكَ تُواْنَ أَسِيرِنْ مُغُنْتَارْكِ، كِنْ ذَمَ أَبِنْ ذَاغِ غَ یَیَنْ سُورِيَ مَاتَادَ دُكَنْ وَطَنْدَ سُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَ عِتَ دَ یَیَنْ ڢِلِسْتِيَاوَا مَتَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَكٜىٰ سُكَيِ مِكِ رٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kafin asirin muguntarki ya tonu ba? Amma yanzu kin zama abin zargi ga 'ya'yan Edom mata, da waɗanda suke kewaye da ita, da 'ya'yan Filistiyawa mata waɗanda suke kewaye, waɗanda suke raina ki.