Ezekiel 16:59 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa zan hukunta kamar yadda ya dace da ke, domin kin ฦyale rantsuwana ta wurin karya alkawari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซ โนุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุญฺูงฺููงู ุฐููููู ุฏูููููฐ ุจูุณูุบู ุงููุจูููุฏู ููููููุ ููููฐ ุฏู ูููู ุฑูููฐูู ุถฺููููููุงุฑูููุ ูููู ููู
ู ููุฑููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โNi Ubangiji Allah na ce, zan yi miki yadda kika yi, ke da kika yi rantsuwar kafara, kika ta da alkawari.