Ezekiel 16:60 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka zan tuna da alkawarin da na yi da ke a kwanakin ƙuruciyarki, zan kuma kafa madawwamin alkawari da ke.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ، ذَنْ تُنَ دَ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْدَ نَيِ دَكٜىٰ عَݣُونَكِنْ ڧُرُثِيَرْكِ، ذَنْ كُمَ كَڢَ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ تَهَرْ أَبَدَا دَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka zan tuna da alkawarin da na yi da ke a kwanakin kuruciyarki. Zan ƙulla madawwamin alkawari da ke.