Ezekiel 16:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Na yi miki wanka na wanke miki jini daga gare ki na kuma shafa miki mai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَيِمِكِ وَنْكَ دَ ضُوَ، نَوَنْكٜىٰ جِنِنْ حَيْڢُوَرْكِ، نَشَاڢٜىٰكِ دَ مَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sa'an nan na yi miki wanka da ruwa, na wanke jinin haihuwarki na shafe ki da mai.