Ezekiel 17:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKa faษa wa gidan โyan tawayen nan, โBa ka san abin da waษannan abubuwa suke nufi ba?โ Ka faษa musu cewa, โSarkin Babilon ya tafi Urushalima ya tafi da sarkinta da kuma manyan garinta, ya dawo da su Babilon.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููุฐูุ ุชูู
ูุจููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ู
ูุงุณู ุชูุงููููููฐููููู ุซูููฐูู โนุจูููุณููู ุงููุจูููุฏู ููุทูููููู ุงููุจูุจููููู ุณูููููฐ ฺููขู ุจูุ ฺขูุทูุง ู
ูุณู ุซูููฐูู ุบูุงุดู ุณูุฑููููู ุจูุงุจูููู ููุฐููุงู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ููุทููููู ุณูุฑูููููุชู ุฏู ุดููุบูุจููููููุชูุ ูููููฐููุงูุณู ุจูุงุจููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKa tambayi mutanen Isra'ila, 'yan tawayen nan cewa, โBa ku san ma'anar waษannan abubuwa ba?โ Ka faษa musu, cewa Sarkin Babila ya zo Urushalima, ya tafi da sarkinta da shugabanninta zuwa Babila.