Ezekiel 17:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan ya ษ—auki wani daga iyalin sarauta ya yi yarjejjeniya da shi, ya sa shi ya yi rantsuwa. Ya kuma tafi da shugabannin ฦ™asar,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒู ุทูŽูŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒูุŒ ูŠูŽูŠู ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽ ุฏูŽุดูุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽุณูŽุง ูŠูŽูŠู ู…ูŽุณูŽ ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุง ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุฐูŽูŠู’ ูŠู ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซู ุฏูŽุดูุž ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ุจูŽุงุจููŠู„ูŽ ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒู ู…ูŽู†ู’ูŠูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya dauฦ™i wani daga zuriyar sarauta, ya yi alkawari da shi, ya kuma rantsar da shi. Ya kwashe mutanen ฦ™asa masu maฦ™ami,