Ezekiel 17:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโMuddin in raye, in ji Ubangiji Mai Iko Duka, zai mutu a Babilon, a ฦasar sarkin nan da ya naษa shi, domin bai cika rantsuwa da alkawarin da ya yi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญฺูงฺููงูุ ููุง ุถฺููููููฐ ุฏู ุฑูููููุ ุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ููููููู ุณูุฑูููููููู ุฐููู ู
ูุชู ุนู ุจูุงุจููููุ ุบูู
ูุง ุจููู ุซููู ุถฺููููููุงุฑูุณู ุฏู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูุณู ุฏู ูููู ููุณูุฑููููู ุจูุงุจูููู ููููุฏู ููููุทูุดููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โNi Ubangiji Allah, na ce, hakika wannan sarki zai mutu a Babila, domin bai cika rantsuwarsa da alkawarin da ya yi wa Sarkin Babila, wanda ya naษa shi ba.