Ezekiel 17:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan kafa masa tarkona, zai kuma fฤษi a tarkona. Zan kawo shi a Babilon in kuma hukunta shi a can domin ya yi mini rashin aminci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ููุงฺูุง ุฑูุงุบูุชู ุนูููููุณูุ ุฐููู ููุงู
ู ุดู ุนูุซููููู ุชูุฑููููุงูููุ ุฐููู ููููุดู ุจูุงุจููููุ ุซููู ููู
ู ุฐููู ุดูุฑูุนูููุชูุดูุ ุณูุจููุงูุฏู ุฑูุดููู ุงููู
ูููุซููู ุฏู ูููู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan kafa masa tarko in kama shi, sa'an nan in kai shi Babila inda zan yi masa shari'a saboda ya tayar mini.